Tuesday, 20 June 2017

AREWA ANA SO A TAB'A KU ANA TSORON MANYANKU




Mai Alfarma Sarkin musulmi da mai Martaba Sarkin Kano Muhammad Sanusi II tare da sauran sarakunan Arewa a yau lokacin da suka halarci shan ruwa da Makaddashin Shugaban Kasa ya shirya a fadar Shugaban Kasa a Abuja. Dama dai wannan al'ada ce da aka saba yi duk shekara, kuma a wannan zaman akan tattauna muhimman batutuwa da suka shafi al'ummar kasa tare da fatan Allah ya bawa kasa lafiya da zaman lafiya.